Kida da Al'adu by RFI Hausa GardenRadio

Kida da Al'adu by RFI Hausa

Category: News & Politics

Listen to Kida da Al'adu podcast by RFI Hausa. More than 1 million podcasts online for free on gardenradio.org.

Overview

Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni  da labaran da  suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki  da  mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku  labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.

Episodes list
Name Released date
91 - Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood Running Apr 30, 2022
90 - Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki Apr 24, 2022
89 - Shirin kade-kade da al'adu na karshen mako Oct 17, 2015
88 - Kida da al'adu a Najeria Oct 03, 2015
87 - Wakokin na musamman a kan watan Ramadan Jul 11, 2015
86 - Wakokin Azumi daga mawakan zamani Jul 05, 2015
85 - Wakokin hausa cikin watan azumi Jun 27, 2015
84 - Tattaunawa da Mawakin Hausa Hassan Wayam Jun 11, 2015
83 - Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa May 27, 2015
73 - Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya 2 Jul 21, 2020
72 - shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya Jun 15, 2018
71 - shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar Jun 15, 2018
70 - Aure a duniyar hausa Nov 14, 2017
69 - Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar Mar 15, 2016
68 - Kida da Al'adun Nufawa a Najeriya Jan 23, 2016
67 - Kida da Al'adun Nufawa Jan 09, 2016
66 - Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari Dec 12, 2015
65 - Yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci Nov 21, 2015
64 - Shahrarrun mawakan Mali, makafi Amadou da Mariama Nov 14, 2015
63 - Labarin shahrarrun makada da mawaka, tare da karin bayani game da al'adun wasu al'ummomi Oct 31, 2015
62 - Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa Oct 25, 2015
51 - Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru Sep 24, 2019
50 - Taron karawa juna sani kan harkar fina-finai a Lagos Sep 10, 2019
49 - Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya Jul 02, 2019