Abokin Fira by Taskar Malam GardenRadio

Abokin Fira by Taskar Malam

Category: Science & Medicine

Listen to Abokin Fira podcast by Taskar Malam. More than 1 million podcasts online for free on gardenradio.org.

Overview

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi

Episodes list
Name Released date
36 - 039 - Ramin Mugunta A Gina Ta Gajere Running Sep 16, 2022
35 - 038 - Jahilci Rigar Ƙarya Dec 20, 2021
34 - 034 - Maigida Da Magensa Dec 10, 2021
33 - 033 - Haƙuri Maganin Zaman Duniya Dec 06, 2021
32 - 032 - Sharri Kare Ne Nov 13, 2021
31 - 031 - Banza ta Kori Wofi Sep 15, 2021
30 - 30 - Haɗarin Zina Mar 15, 2021
29 - 029 - Alqali Mai Hikima Oct 04, 2020
28 - 028 - Ramin Qarya Oct 03, 2020
27 - 027 - Girman Kai Rawanin Tsiya Oct 03, 2020
26 - 026 - Zato Zunubi Feb 23, 2020
25 - 025 - Ramin Mugunta Feb 23, 2020
24 - 024 - Dan Hakin Da Ka Raina Feb 23, 2020
23 - 023 - Wani Hani Ga Allaah Feb 23, 2020
22 - 022 - Uba Mai Hikima Feb 23, 2020
21 - 021 - Sata Halastacciya Feb 20, 2020
20 - 020 - Qarshen Fushi Feb 17, 2020
19 - 019 - Balarabiya Mai Kaifin Fahimta Feb 17, 2020
18 - 018 - Ta Hana Mijin Ta Shan Sigari Feb 17, 2020
17 - 017 - Kishi Bayan Mutuwa Feb 14, 2020
16 - 016 - Yau Ma Kunu Za A Sha Feb 14, 2020
15 - 015 - Riqon Amana Feb 14, 2020
14 - 014 - Limamin Da Ya Sha Mari A Banza Feb 14, 2020
13 - 013 - Dogaro ga Allaah Jari Feb 11, 2020
12 - 012 - Qarya Mugun Hali Feb 11, 2020
11 - 011 - Wanda Ya Mutu Ya Taso Feb 11, 2020
10 - 010 - Baki Shi Ke Yanka Wuya Feb 11, 2020
9 - 009 - Yanci Ya Fi Kudi Feb 11, 2020
8 - 008 - Labarin Mai Gurasa Feb 11, 2020
7 - 007 - Bayan Wuya Feb 06, 2020
6 - 006 - Talkalmin Buba Dan Bauri Feb 06, 2020
5 - 005 - Rabo Min Indil Lahi Feb 04, 2020
4 - 001 - Musha Dariya Feb 04, 2020
3 - 004 - Sanin Gaskiyar Mutum Sai Allaah Feb 04, 2020
2 - 003 - Allaah Ya La'ani Shaidan Feb 04, 2020
1 - 002 - Barawo Ya Zama Sarki Feb 04, 2020